Jeremiah 11:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya kira ki itacen zaitun mai inuwa kyakkyawa mai ’ya’ya masu kyau. Amma da ƙugin babbar hadari zai cinna masa wuta, rassansa za su kakkarye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے يَهْوٜىٰهْ نَا تَٻَ كِرَنْكُ إِتَاثٜىٰنْ ظَيْتُنْ مَيْ يَلْوَتَ، مَيْݣَوْ، مَيْ بَادَ یَیَ مَاسُ ݣَوْ؞ عَمَّا دَ ڧَارَرْ بَبَّنْ ضُوَ دَ إِسْكَ ذَنْ كُنَّ مَسَ وُتَا، دُكَنْ رَسَّنْسَ كُوَ ذَاسُ ڧُواْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā na kira ki itacen zaitun mai duhuwa, kyakkyawa, mai kyawawan 'ya'ya, amma da ƙugin babbar iska za a cinna miki wuta, za ta kuwa cinye rassanki.”