Jeremiah 11:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma, ya Ubangiji Maษaukaki, kai da kake yin shariโa da adalci kake gwada zuciya da kuma tunani, ka sa in ga sakayyar da za ka yi musu, gama a gare ka na danฦa maganata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููู ููุง ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ููููููููฐ ู
ููููููู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณูููููุ ููููููููฐ ู
ููู ุนููููู ุฐููุซูููุง ุฏู ุชูููุงูููู ู
ูุชูู
ูุ ุจูุฑู ุงููููโุบูุง ุฑูุงู
ูููุฑููู ุฏููุงูู
ููู ุนูููููุณูุ ุบูู
ูุง ุงููุบูุฑูููฐูู ูููููฐููุงู ฺงูุงุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya Ubangiji Mai Runduna, mai shari'ar adalci, Kakan gwada zuciya da tunani, Ka yarda mini in ga sakayyar da za ka yi mini a kansu, Gama a gare ka na danฦa maganata.