Jeremiah 11:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa game da mutanen Anatot, waษ—anda suke neman ranka suna kuma cewa, โ€˜Kada ka yi annabci da sunan Ubangiji in ba haka za ka mutu a hannunmuโ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูู†ู ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ฺงูู„ู‘ูœู‰ูฐ ฺงูู„ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽู†ูŽุชููˆุงุชู’ ุณููƒูœู‰ูฐูŠูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽ ุณููƒูŽุดูœู‰ูฐู†ูุž ยซุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุจูŽุฐูŽุงูƒูŽูŠู ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุž ุงู•ูู†ู’ ูƒูŽูŠูุŒ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุฐูŽุงู…ู ูƒูŽุดูœู‰ูฐูƒูŽุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ga abin da Ubangiji ya faษ—a a kan mutanen Anatot, waษ—anda suke neman ranka, da suka ce, โ€œKada ka yi annabci da sunan Ubangiji, in ba haka ba, da hannunmu za mu kashe ka.โ€