Jeremiah 11:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faษa musu cewa ga abin da Ubangiji, Allah na Israโila yana cewa, โLaโananne ne wanda bai kula da zancen alkawarin nan ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณูุ ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ โนููุนููููููููฐ ููููฐ ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุจููููู ุจูููููู ุฏู ููููู
ููุงูู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faษa musu cewa, โIn ji Ubangiji Allah na Isra'ila, la'ananne ne wanda bai kula da maganar alkawarin nan ba.