Jeremiah 11:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zan cika rantsuwar da na yi wa kakanni-kakanninku, da zan ba su ฦasa mai zub da madara da kuma zumaโ ฦasar da kuka mallaka a yau.โ Sai na amsa na ce, โAmin, Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููููุ ุฐููู ุซููู ุถฺููููููุงุฑูุฏู ูููู ููููุงููููููููู ุซูููฐูู ุฐูููุจูุงุณู ฺงูุณูุง ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุณููุงูุณูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุนูููููุโบ ยป ุณููู ููุงููู
ูุณู ยซุงููู
ููููุ ุงููู
ููููุ ููุง ููููููููฐูู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan zan cika maganar rantsuwa da na rantse wa kakanninku, da na ce zan ba su ฦasa wadda take cike da albarka kamar yadda yake a yau.โ โ Irmiya ya ce, โAmin, amin, ya Ubangiji.โ