Jeremiah 11:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce mini, โKa yi shelar dukan maganan nan a biranen Yahuda da titunan Urushalima duka cewa, โSu saurari zancen alkawarin nan, su aikata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุงุซูููฐ ู
ููู ยซูููู ุดูููฐููุฑู ุฏููููู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ู ุงููุบูุฑูุถููู ูููููุฏู ุฏู ุนูุชููุชููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุซูููฐ ุณูููุณู ูููููููฐ ุฏู ููููู
ููุงูู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ูููู ุณูููู
ู ุนูููููุชูุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ce mini, โKa yi shelar dukan maganan nan a biranen Yahuza da titunan Urushalima duka, cewa su ji maganar alkawarin nan, su aikata.