Jeremiah 11:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su kasa kunne ko su saurara ba, a maimako, sai suka bi taurinkai na mugayen zukatansu. Saboda haka na kawo musu dukan laโanonin alkawarin da na riga na umarce su, su bi amma ba su kiyaye ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ุณฺูููงู ุณูููุณู ูููููููฐ ุบู ู
ูุบูููุงุชูุ ุจูุณู ููู
ู ููู
ููู ุจููููููุจูุ ูููุงููู ูููู ุชูุจููู ุชูููุฑููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุชูู
ูุบูููุชูุงุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ูููููฐููุงู ู
ูุณู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ููุนููู ููููููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ุบูู
ูุง ุจูุณููู ุงููุจูููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุณู ุณูููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk da haka ba su yi biyayya ba, ba su kuma kasa kunne ba. Kowa ya bi tattaurar zuciyarsa mai mugunta. Domin haka na kawo musu dukan maganar alkawarin nan wanda na umarce su su yi, amma ba su yi ba.โ