Jeremiah 11:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce mini, “Akwai maƙarƙashiya a cikin mutanen Yahuda da waɗanda suke zaune a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا ثٜىٰ مِنِ «أَݣَويْ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰنْ دَ عَكَ غَنُواْ ثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya kuma ce mini, “Akwai tawaye a cikin mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima.