Jeremiah 12:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma suka koyi alโamuran mutanena sosai suka kuma yi rantsuwa da sunana, suna cewa, โMuddin Ubangiji yana rayeโ kamar yadda sun taษa koya wa jamaโata yin rantsuwa da Baโal, saโan nan za su kahu a cikin jamaโata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ู
ูุง ุณููู ูููุงูููุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุชู ููุฏูู ุฐูุงุณููู ุถฺููููููุง ุฏู ุณูููููู ุจูุนูููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ูููู ุณููู ฺูููุ ุณููู ูููุงููู ุญูููููุฑู ุฑูุงููููุฑู ุฌูู
ูุนูุชูุ ุณููููููู ุถฺููููููุง ุฏู ุณูููููู ุซูููฐูู โนููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ู
ููู ุฑูููุโบ ุชููุงูุ ุณูู ู
ูุง ุฐูุงุณู ุณูุงู
ู ุฑูุจููุงู ุนูุซููููู ุฌูู
ูุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai zama kuwa, idan za su himmantu su koyi al'amuran jama'ata, su yi rantsuwa da sunana, su ce, โDa zatin Ubangiji,โ kamar yadda suka koya wa jama'ata yin rantsuwa da Ba'al, sa'an nan za a gina su a tsakiyar jama'ata.