Jeremiah 13:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ji ku kuma saurara, kada ku yi girman kai, gama Ubangiji ya yi magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَسَ كُنّٜىٰ كُجِ، كَدَ كُيِ غِرْمَنْ كَيْ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَايِ مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne, ku ji, Kada ku yi girmankai, gama Ubangiji ya yi magana.