Jeremiah 13:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ษ—aukaka Ubangiji Allahnku kafin ya kawo duhu, kafin ฦ™afafunku su yi tuntuษ“e a kan tuddai masu duhu. Za ku sa zuciya ganin haske amma zai mai da shi duhu mai kauri ya kuma canja shi zuwa duhu baฦ™i ฦ™irin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุฏูู‡ูุŒ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ฺงูŽฺขูŽุงฺขูู†ู’ูƒู ุณููŠู ุชูู†ู’ุชููปูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ู…ูŽุงุณู ุฏูู‡ูุŒ ูƒูู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู…ูŽูŠู’ุฏูŽุดู ุฏูู‡ูุŒ ูŠูŽู…ูŽูŠู’ุฏูŽุดู ุฏูู‡ู ุจูŽฺงู ฺงูุฑูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku girmama Ubangiji Allahnku, Kafin ya kawo duhu, Kafin kuma ฦ™afafunku su yi tuntuษ“e a kan dutse, da duhu duhu, Sa'ad da kuke neman haske, sai ya maishe shi duhu, Ya maishe shi duhu baฦ™i ฦ™irin.