Jeremiah 13:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a kulle biranen da suke a Negeb, kuma babu wanda zai buษe su. Za a kwashe dukan Yahuda zuwa zaman bauta, za a kwashe su tas.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููููฐููููููฐ ุจูุฑูููููฐูู ููููฐุบูููฐุจู ุฏู ููุงฺงูุ ุจูุงุจู ู
ููู ุชูููู
ููููุงููุณูุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุงูููู ููููุณู ุจูููุชูุงุ ุนูุ ุบูุจูุงุทููู ุงูููู ููููุณู ุจูููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kulle biranen Negeb, Ba wanda zai buษe su, Yahuza duka an kai ta zaman dole, Dukanta an kai ta zaman dole.