Jeremiah 13:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tā da idanunku ku ga waɗanda suke zuwa daga arewa. Ina garken da aka ba ku tumakin da kuke taƙama a kai?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُتَادَ عِدَنُونْكُ، كُدُوبَ! كُغَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذُوَا دَغَ أَرٜىٰوَ؞ إِنَا غَرْكٜىٰنْ مُتَنٜىٰنْ دَ عَكَ بَاكُ أَمَانَ؟ إِنَا غَرْكٜىٰنَّنْ دَ كُكٜىٰ تَاڧَمَ دَسُو؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku ta da idanunku, ku ga waɗanda suke zuwa daga arewa! Ina kyakkyawan garken nan da aka ba ku?