Jeremiah 13:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma kuka tambaye kanku โ€œMe ya sa wannan ya faru da mu?โ€ Wannan kuwa saboda yawan zunubanku ne ya sa fatarinku ya yage aka kuma wahalshe jikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููƒูŽุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒูุŒ โ€นุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณููƒูŽ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐู†ูุŸโ€บ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽุชููˆูปูœู‰ูฐ ู…ููƒู ุฐูŽุงู†ูุŒ ุนูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ู„ูŽู„ูŽุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุจูุฏูุฑู’ุซูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kun ce a zuciyarku, โ€˜Me ya sa waษ—annan abubuwa suka same mu?โ€™ Saboda yawan zunubanku ne, Shi ya sa an tone tsiraicinku, Aka wahalshe ku.