Jeremiah 13:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan watsar da ku kamar yayin da iskar hamada take hurawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ وَرْوَاڟَرْ دَكُو كَمَرْ دُوسَ، دُوسَرْ دَ إِسْكَرْ هَمَادَ تَكٜىٰ هُورَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan warwatsar da ku Kamar yadda iskar hamada take watsar da ƙaiƙayi.”