Jeremiah 13:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zinace zinacenku da haniniya kamar dawakai, karuwancinku na bankunya! Na ga ayyukanku na banฦyama a kan tuddai da kuma a filaye. Kaitonki, ya Urushalima! Har yaushe za ki ci gaba da rashin tsarki?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุบู ุงููุจูุจููููู ฺงูุธูููุชูุฑูููุ ููุชููุงู ุฑูุงููููุฑููู ุชูุธูููุ ุฏู ุงููุฑููู ููููููููู ููููููฐู
ููู ุจูุฑูุจูุฑู ููู
ูุฑู ุฏููุงูููุ ุฏู ุฏูุชูููู ุฑูุงููููุฑู ููุงุฑูููููุซููููู ุนููููู ุชูุฏูููู ุฏู ุซููููู ฺขููููููููฐุ ููููุชููุงููููุ ููุง ุนูุฑููุดููููู
ู! ุณููู ููููุดูููฐ ุฐูุงูู ููุฑูุฏู ุงูู ู
ูููุฏูููููฐ ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga abubuwanku masu banฦyama, Wato zinace-zinacenku, da haniniya kamar dawakai, Da muguwar sha'awarku ta karuwanci a kan tuddai da filaye, Ya Urushalima, taki ta ฦare! Har yaushe za a tsarkake ki?โ