Jeremiah 13:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ’yan kwanaki sai Ubangiji ya ce mini, “Tafi yanzu zuwa Fera ka ɗauko abin ɗamara da na ce maka ka ɓoye a can.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ ݣُونَكِے مَاسُيَوَ، سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مِنِ «تَاشِ، كَتَڢِے يُڢِرٜىٰتِسْ، كَطَوْكُواْ أَبِنْ طَمَرَ وَنْدَ نَعُمَرْثٜىٰكَ كَٻُواْيٜىٰ عَثَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan an ɗan daɗe, sai Ubangiji ya ce mini, “Tashi, ka tafi Yufiretis, ka ɗauko abin ɗamara wanda na umarce ka ka ɓoye a can.”