Jeremiah 14:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKa yi musu wannan magana, โ€œโ€†โ€˜Bari idanuna su yi ta zub da hawaye dare da rana kada su daina; saboda โ€™yata budurwa, mutanena, sun sha wahalar babban rauni, an yi musu bugu mai ragargazawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู•ูุฑู’ู…ููŠูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽุบูŽูŠูŽ ู…ูุณู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ โ€นุจูŽุฑู ุนูุฏูŽู†ููˆู†ูŽ ุณููŠู ุชูŽุธูุจู’ุฏูŽ ู‡ูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ูƒูŽุฏูŽ ุณูุฏูŽูŠู’ู†ูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู”ูŽู†ู’ุจูุบู ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุŒ ุจูุฏูุฑู’ูˆูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุชูŽุŒ ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุชูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุฑูŽูˆู’ู†ูุŒ ุฏููˆูƒูŽ ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œIrmiya, ka faษ—a wa mutanen baฦ™in ciki da ya same ka, Ka ce, โ€˜Bari idanuna su yi ta zub da hawaye dare da rana, Kada su daina, saboda an buge budurwa, 'yar jama'ata, An yi mata babban rauni da dลซka mai tsanani.