Jeremiah 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ฦi Yahuda ษungum ke nan? Kana ฦyamar Sihiyona ne? Me ya sa ka buge mu don kada mu warke? Mun sa zuciya ga salama babu abin alherin da ya zo, mun sa rai ga lokacin warkarwa amma sai ga razana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ููุงฺงู ูููููุฏู ุบูุจูุงุทููู ููููฐููููุ ุฑููููู ูููู ฺจูู
ูุฑู ุณููููููุงููู ููููฐุ ู
ูููฐููุณูุง ููุจูุบูููฐู
ูุ ุญูุฑู ุจูุงุจู ููุฑูููููฐูู ุฏููุงูู
ูููู
ูุ ู
ูููุณูุง ุฑููู ุบู ุณูุงู
ููู ุณูููู
ูุ ุนูู
ููุง ุจูุงุจู ุงููููุญูููฐุฑูููุฏู ููุฐููุงู ู
ูููุ ู
ูููุณูุง ุฑููู ุบู ูููุงูููุซููู ููุฑูููููฐููุ ุนูู
ููุง ุณูููุบูุง ุฑูุธูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa ฦi Yahuza ke nan ษungum? Ranka kuma yana jin ฦyamar Sihiyona ne? Me ya sa ka buge mu, har da ba za mu iya warkewa ba? Mun zuba ido ga samun salama, amma ba wani abin alheri da ya zo. Mun kuma sa zuciya ga warkewa, amma sai ga razana.