Jeremiah 14:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake zunubanmu suna ba da shaida a kanmu, Ya Ubangiji, ka yi wani abu saboda sunanka. Gama jan bayanmu ya yi yawa; mun yi maka zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ู…ู ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุดูŽูŠู’ุฏู ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ูุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒูŽุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒูœู‰ูฐู…ู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ูƒูŽ! ุบูŽู…ูŽุง ุฌููˆูŠูŽุง ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ู…ู ูŠูŽูŠููŠูŽูˆูŽุŒ ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ู…ูู†ู’ูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุฐูู†ููˆุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irmiya ya ce, โ€œKo da yake zunubanmu su ne shaidunmu, Ya Ubangiji, ka yi taimako saboda sunanka! Gama kฤsawarmu ta yi yawa, Domin mun yi maka zunubi.