Jeremiah 15:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da maganganunka suka zo, na cinye su; suka zama abin farin ciki zuciyata kuma ta yi murna, gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Maษ—aukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽู†ูŽุณูŽุงู…ู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุซูุž ุบูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุชูŽุŒ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺขูŽุถู ุซููƒู ุฏูŽ ู…ูุฑู’ู†ูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽู†ูŽ ูƒูุฑูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maganarka da na samu na ci. Maganarka kuwa ta zama abar murna a gare ni, Ta faranta mini zuciya. Gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Mai Runduna.