Jeremiah 15:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan aika musu da iri masu hallakarwa guda huɗu,” in ji Ubangiji, “takobi zai kashe, karnuka za su kwashe, tsuntsaye da namun jeji kuma su cinye su kuma hallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْ ڧَدَّرَ مُسُ هَنْيُواْيِ حُطُ مَاسُ كَٰوُاْ هَلَّكَ؞ سُونٜىٰ، تَكُواْبِے دُواْمِنْ كَشٜىٰوَ دَ كَرْنُكَ دُواْمِنْ يَيَّاغٜىٰ غَوَوَّكِ دَ ڟُنْڟَيٜىٰنْ سَرَرِنْ سَمَ دَ نَمُواْمِنْ دَاجِ دُواْمِنْ ثِنْيٜىٰوَ دَ هَلَّكَرْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa musu masu hallakarwa huɗu,” in ji Ubangiji, “da takobi don kisa, da karnuka don yayyagawa, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobin duniya don su cinye, su hallakar.