Jeremiah 16:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da ka faษa wa waษannan mutane wannan duka suka kuma tambaye ka, โMe ya sa Ubangiji ya ฦaddara irin wannan babban masifa a kanmu? Wace mugunta muka yi? Wane zunubi muka aikata wa Ubangiji Allahnmu?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ฺููขูุทูุง ููุฌูู
ูุนูุฑู ูููู ููููููู ู
ูุบูููุ ุฐูุงุณูุซูููฐ ู
ูููุ โนุฏููุงููู
ูููฐ ููููููููฐูู ฺููขูุทู ููููููู ุจูุจููุฑู ู
ูุณฺููขู ุนูููููู
ูุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ฺููููขูููู
ูุ ููููููฐ ุงููุฑููู ุฐููููุจู ููููฐ ู
ููููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da ka faษa wa mutanen nan wannan magana duka, za su kuwa ce maka, โMe ya sa Ubangiji ya hurta wannan babbar masifa a kanmu? Mene ne laifinmu? Wane irin zunubi muka yi wa Ubangiji Allahnmu?โ