Jeremiah 16:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kun yi laifi fiye da kakanninku. Duba yadda kowannenku yana bin taurin muguwar zuciyarsa a maimakon yin mini biyayya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ููู
ู ฺููููขููุณู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ ุบูุงุดูุ ูููุงููููููููฐูููู ูููู ุจููู ู
ููุบููู ฺููขููู ุชูููุฑููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ูููู ฺงููู ุฌููู ู
ูุบูููุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma kun yi laifi fiye da na kakanninku. Kowannenku kuwa ya bi tattauran mugun nufin zuciyarsa, yana ฦin kasa kunne gare ni.