Jeremiah 16:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ฦarfina da katangana, mafakata a lokacin damuwa, gare ka alโummai za su zo daga iyakokin duniya su ce, โKakanninmu ba su mallaki kome ba sai allolin ฦarya, gumakan banza da ba su yi musu amfani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ฺงูุฑฺูขูููู ุฏู ููุฑููู ูปูููููุ ู
ฺูขูููุชู ุงูู ูููุงูููุซููู ููููููุ ุงููุบูุฑูููฐูู ุงููููุนูู
ูููู ุฐูุงุณูุฐููุงูุ ุฏูุบู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุง ุฐูุงุณูุฐููุงู ุณูุซูููฐุ ยซููุงูููููููู
ู ุจูุณูุบูุงุฌู ูููุงูู
ูููฐุจูุ ุณููู ุงููููููุงููููู ฺงูุถูููุง ููููููุ ุจูููุธููู ุบูู
ููููู ู
ูุฑูุณู ุงููู
ฺูขูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa Ubangiji, ฦarfina da kagarata, Mafakata a ranar wahala, A gare ka al'ummai za su zo, Daga ฦurewar duniya, su ce, โKakanninmu ba su gฤji kome ba, sai ฦarya, Da abubuwan banza marasa amfani.โ