Jeremiah 16:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œManya da ฦ™anana duka za su mutu a wannan ฦ™asa. Ba za a binne su ba, ba kuwa za a yi makokinsu ba, kuma ba wanda zai tsaga kansa ko ya aske kansa saboda su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽ ุฏูŽ ฺงูŽู†ูŽุงู†ูŽุง ุฏููƒู’ ุฐูŽุงุณู ู…ูุชู ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุž ุจูŽุงุจู ูƒูู…ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ุจูู†ู‘ูœู‰ูฐุณูุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽูŠู ูƒููˆูƒูŽู†ู’ุณูุž ุจูŽุง ูƒููˆูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺŸูŽูฐุบูŽ ุฌููƒูู†ู’ุณูŽ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽ ุงู”ูŽุณู’ูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ฺจููˆู„ู’ฺจููˆู„ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู†ููˆู†ูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yaro da babba za su mutu a wannan ฦ™asa, ba za a binne su ba, ba kuwa za a yi baฦ™in ciki dominsu ba. Ba kuwa wanda zai tsaga jikinsa ko ya aske kansa ฦ™wal dominsu.