Jeremiah 17:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kursiyi mai daraja, da aka ɗaukaka tun daga farko, shi ne wuri mai tsarkinmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْكَ مَيْ طَوْكَكَثٜىٰ تُنْدَغَ ڢَرْكُواْ، عِتَثٜىٰ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے عِنْدَ مُكَيِ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kursiyi mai daraja, Da aka sa a bisa tun daga farko, Wurin ke nan inda Haikalinmu yake.