Jeremiah 17:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari masu tsananta mini su sha kunya, amma ka kiyaye ni daga shan kunya; bari su tsorata, amma ka kiyaye ni da razana. Ka kawo musu ranar masifa; ka hallaka su da hallaka riษi biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ู
ูุงุณู ฺูููููุชู ู
ููู ุณูุดูุง ููููููุงุ ุนูู
ููุง ููุฏู ููุจูุฑููู ุงููููุดูุง ููููููุงุ ุจูุฑู ุณฺูขูุฑูุบูุชูุ ุนูู
ููุง ููุฏู ููุจูุฑููู ุงฺููููขูุฑูุบูุชูุ ุณูุง ุฑูุงููุฑู ู
ูุณฺููขู ุชฺูขูุงุทููุงู ู
ูุณูุ ููููููููุงุณู ุฏู ุซููููููููฐูู ุญูููููุซู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari waษanda suka tsananta mini su sha kunya, Amma kada ka bar ni in kunyata. Bari su tsorata, Amma kada ka bar ni in tsorata. Ka aukar musu da ranar masifa, Ka hallaka su riษi biyu!