Jeremiah 17:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce musu, ‘Ku ji maganar Ubangiji, ku sarakunan Yahuda, da dukan mutanen Yahuda da dukan mazaunan Urushalima waɗanda suke bi ta waɗannan ƙofofi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِ شٜىٰلَرْ وَنَّنْ مَغَنَ، ‹كُجِ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ ، يَا كُو سَرَاكُنَنْ يَهُودَ دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ، مَاسُ شِغَ تَڧُواْڢُواْڢِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce, ‘Ku ji maganar Ubangiji, ku sarakunan Yahuza, da dukan Yahuza, da dukan mazaunan Urushalima, waɗanda suke shiga ta waɗannan ƙofofi.