Jeremiah 17:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in kuka yi hankali kuka yi mini biyayya, in ji Ubangiji, ba ku kuwa shigar da kaya ta ฦofofi a ranar Asabbaci ba, amma kuka kiyaye ranar Asabbaci da tsarki ba tare da yin wani aiki a cikinta ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููุฑูู
ูููุ ฺููขูุทูุง ููู
ูุชูููููฐูููููุ โนููููุณู ูููููููฐ ูููู ุจูููููู ุฏู ุฏููููู ุนูู
ูุฑูููููููุ ุจูุฐูุงูู ุดูุบูุฑูุฏู ููุงูู ุชฺูงููุงฺูขููุงฺูขููู ููููููู ุจูุฑููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุจูุ ุนูู
ููุง ููููููุงููููฐ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ ููุฏู ูููู ุนููููู ุนูุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ โAmma idan kun kasa kunne gare ni,โ in ji Ubangiji, โba ku kuwa shigar da kaya ta ฦofofin wannan birni a ranar Asabar ba, amma kuka kiyaye ranar Asabar da tsarki, ba ku yi aiki a cikinta ba,