Jeremiah 17:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saโ€™an nan sarakuna da suke zama a kursiyin Dawuda za su shiga ta ฦ™ofofin wannan birni tare da fadawansu. Su da fadawansu za su shiga a kan kekunan yaฦ™i da kuma a kan dawakai, mutanen Yahuda suna musu rakiya tare da waษ—anda suke zaune a Urushalima, wannan birni kuwa za tฤƒ kasance da mazauna har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู†ู’ูŠู ุญูŽูƒูŽุŒ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽุงุฌู ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุดูุบูŽ ุชูŽฺงููˆุงู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ุณูุž ุฐูŽุงุณู ุดูุบูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูœู‰ูฐูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ูƒู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽูˆูŽูƒู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan ne sarakuna waษ—anda za su zauna a kan gadon sarautar Dawuda, za su shiga ta ฦ™ofofin wannan birni, suna hawan karusai, da dawakai, su da sarakunansu, da jama'ar Yahuza da mazaunan Urushalima. Za a zauna a wannan birni har abada.