Jeremiah 17:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dutsena a ƙasar da dukiyarku na ƙasar da dukan arzikinku za a ba da su ganima, tare da masujadanku na kan tuddai, saboda zunubi ko’ina a ƙasarku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَنْ مَنْيَنْ تُدَّيْ عَڧَسَرْ؞ يَا كٜىٰ جَمَعَتَ، أَرْزِڧِنْكِ دَ دُوكِيَرْكِ، ذَنْبَادَسُو رَبُوانْ يَاڧِ عَݣَوْتَا، سَبُواْدَ ذُنُبَنْكِ نَوُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ دَبَسُ دَاثٜىٰبَ، عَكُواْعِنَ ثِكِنْ ڧَسَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mazauna a tsaunuka da cikin saura, zan ba da dukiyarku da wadatarku ganima saboda dukan zunuban da kuka yi a dukan ƙasar.