Jeremiah 17:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, “La’ananne ne mutumin da yake dogara ga mutum, wanda ya dogara ga jiki don ƙarfi wanda kuma zuciyarsa ta juya wa Ubangiji baya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «لَعَنَنّٜىٰ نٜىٰ مُتُمِنْ دَيَكٜىٰ دُواْغَضَ غَ طَنْ أَدَمْ، وَنْدَ يَسَا ذُوثِيَارْسَ عَكَنْ ڧَرْڢِنْ جِكِے، وَنْدَ ذُوثِيَارْسَ تَجُويَا وَ يَهْوٜىٰهْ بَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “La'ananne ne mutumin da yake dogara ga mutum, Wanda jiki ne makaminsa, Wanda ya juya wa Ubangiji baya,