Jeremiah 18:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu fa, sai ka faษa wa mutanen Yahuda da waษanda suke zaune a Urushalima, โGa abin da Ubangiji yana cewa ga shi! Ina shirya muku masifa ina ฦirฦiro dabara a kanku. Saboda haka ku juya daga mugayen hanyoyinku, kowannenku, ku canja hanyoyinku da kuma ayyukanku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุงูููู ุดูุฑู ุงูููู ุนููููู ู
ููู ู
ูุณฺููขูุ ููููู
ู ฺงูุฏููุฑู ู
ููุบููู ุงููุจู ุฏููุงูู
ูููููุ ุณููู ูููุงููู ููุฌูููู ุฏูุบู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุ ฺูู ูุฑู ุญูููููุฑูุณู ุฏู ุงูููููููููุณูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka yanzu, sai ka faษa wa jama'ar Yahuza da mazaunan Urushalima, ka ce, haka Ubangiji ya faษa, โGa shi, na shirya muku masifa, ina tsara wahalar da za ta same ku. Bari kowannenku ya koma ya bar muguwar hanyarsa, ya gyara al'amuransa da ayyukansa.โ