Jeremiah 18:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kamata a sฤka wa alheri da mugunta? Duk da haka sun haฦa mini rami. Ka tuna cewa na tsaya a gabanka na kuma yi magana a madadinsu don ka janye fushinka daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููู ููููฐ ุงูู ุณูุงูู ุงููููุญูููฐุฑู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุ ุฏูููุฏููููู ุณููู ุดูุฑููู ููุฑููููู ุฑูุงู
ูุ ุชููู ููุฏูู ฺููููู ุงููุบูุจููููู ูููู ู
ูุบูููุฑู ุงููููุญูููฐุฑู ุงููู
ูุฏูุฏูููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฌูููููููฐ ฺขูุดููููู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daidai ne a rama alheri da mugunta? Duk da haka sun kafa wa raina tarko. Ka tuna yadda na tsaya a gabanka, Na yi maganar alheri a kansu, Domin ka janye fushinka daga gare su.