Jeremiah 18:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ya Ubangiji, ka san duk maฦarฦashiyarsu, na neman su kashe ni. Kada ka gafarta musu laifofinsu ko ka shafe zunubansu daga gabanka. Bari a tumษuke su a gabanka; ka yi da su saโad da kake fushi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุ ููุง ููููููููฐูู ุ ููุณููู ฺงููููููฐ ฺงููููููฐููุณู ููููุดูููฐููุ ููุฏู ููููุงฺขูููฐ ฺููููขููุงฺูขูููุณูุ ูููุงู ููููููุฑูุฏู ุฐูููุจูููุณู ุฏูุบู ุบูุจูููููุ ุจูุฑู ุนูุชูู
ููปูููููฐุณู ุงููุบูุจูููููุ ููุญูููููุชูุณู ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุซููููู ฺขูุดููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya Ubangiji, Ka san dukan maฦarฦashiyarsu, su kashe ni, Kada ka gafarta musu muguntarsu, kada kuma ka shafe zunubinsu daga gabanka. Ka sa a jefar da su daga gabanka, Ka yi da su sa'ad da kake fushi!โ