Jeremiah 18:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in wannan alโ€™ummar da na yi wa gargaษ—i ta tuba daga muguntarta, sai in janye in kuma fasa kawo mata masifar da na yi niyya aukar mata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุชูŽ ุชูŽุฌููˆูŠูŽุง ุฏูŽุบูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ุชูŽุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุฌูŽ ู†ููŠู‘ูŽุชูŽ ุงู•ูู†ู’ุฌูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽุดูุฑู’ูŠูŽ ุงู•ูู†ู’ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan wannan al'umma da na yi magana a kanta, ta juyo, ta tuba daga mugayen ayyukanta, zan janye masifar da na yi niyyar aukar mata.