Jeremiah 19:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Irmiya ya komo daga Tofet, inda Ubangiji ya aike shi don yฤ yi annabci, ya tsaya a filin haikalin Ubangiji ya ce wa mutane duka,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงููุฑูู
ููู ูููููุงูู
ู ุฏูุบู ุชููุงฺูขูููฐุชู ุนูููุฏู ููููููููฐูู ููุนูููููููฐุดู ูููู ุงูููููุจูุซูุ ุณููู ฺููููู ุงูู ฺขูููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ููุฏููููู ู
ูุชูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Irmiya ya komo daga Tofet, inda Ubangiji ya aike shi don ya yi annabci, sai ya tsaya a fili na Haikalin Ubangiji, ya ce wa dukan jama'a,