Jeremiah 19:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ragargazar da wannan birni in mai da shi abin reni, duk wanda ya wuce zai yi mamaki ya kuma yi tsaki saboda dukan masifunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูฺขูŽูŠู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฌูŽู†ู’ ฺŸูŽูƒูุž ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูˆูุซูœู‰ูฐ ูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฑูŽุณูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺขูŽุทูŽุง ูŠูŽูŠู ฺŸูŽูƒู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชูŽุณูŽุงู…ู ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan mai da wannan birni abin ฦ™yama, abin raini, dukan wanda ya wuce wurin zai yi mamaki, ya yi tsaki saboda dukan masifun da suka auka wa birnin.