Jeremiah 2:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ƙetare zuwa tsibiran Kittim ku gani, ku aika zuwa Kedar ku duba da kyau; ku ga ko an taɓa yin wani abu haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُڧٜىٰتَرٜىٰ تٜىٰكُ حَرْ ذُوَا ڟِبِرِنْ سَيِڢُرُسْ وَجٜىٰنْ يَمَّ، كُغَنِ، كُعَيْكَ ذُوَا كٜىٰدَرْ وَجٜىٰنْ غَبَسْ، كُبِنْثِكَ دَݣَوْ كُغَنِ كُواْ أَنْتَٻَ يِنْ وَنِ أَبُ حَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku haye zuwa tsibirin Kittim wajen yamma, ku gani, Ku aika zuwa Kedar wajen gabas, ku duba da kyau, A dā an taɓa yin wani abu haka?