Jeremiah 2:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku girgiza saboda wannan, ya sammai, ku kuma razana don tsoro mai girma,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «يَا كُو سَمَّيْ، كُيِ ڟِتْ سَبُواْدَ وَنَّنْ، كُغِرْغِظَ، كُيِ بَڧِنْ ثِكِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sammai, ku girgiza saboda wannan, ku razana, Ku yi shiru, ni Ubangiji na faɗa.