Jeremiah 2:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar jakar jejin da ta saba da hamada, mai busar iska cikin son barbaranta saโad da take son barbara wa zai iya hana ta? Jakin da yake nemanta, ba ya bukatar wahalar da kansa; a lokacin barbara za a same ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐ ููู
ูุฑู ุฌูููุฑู ุฏูุงุฌู ุซูููฐุ ู
ููู ุณูุงุจูุงุฏู ููู
ูุงุฏูุ ู
ููู ุณููุงูู ุจูุฑูุจูุฑูุ ููุฏูู ุชูููููฐ ุณูููุณููู ููููฐู
ููู ููู
ูุฌูุ ูู ุฐููู ุนููู ููููุชูุ ุจููู ููู
ูุงุชู ู
ููู ููููฐู
ูููุชู ููููููููุฑู ุฏู ููููุณูุจูุ ุบูู
ูุง ุงููููุชููู ุจูุฑูุจูุฑูุฑูุชู ุฐูุงุนู ุณูุงู
ูููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar jakar jeji kake, wadda take son barbara, Wadda take busar iska, Sa'ad da take son barbara, wa zai iya hana ta? Jakin da take sonta, ba ya bukatar wahalar da kansa Gama a watan barbararta za a same ta.