Jeremiah 2:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Budurwa za tă manta da kayan adonta amarya ta manta da kayan adon aurenta? Duk da haka mutanena sun manta da ni, kwanaki ba iyaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُدُرْوَ ذَاتَ مَنْتَادَ كَايَنْ أَدُوانْتَنٜىٰ؟ كُواْ أَمَرْيَ تَمَنْتَادَ رِغَرْ أَدُوانْتَ؟ دُكْدَهَكَ مُتَنٜىٰنَ سُنْ مَنْتَادَنِے ݣُونَكِے بَا إِيَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Budurwa ta manta da kayan kwalliyarta? Ko kuwa amarya ta manta da kayan adonta? Amma mutanena sun manta da ni kwanaki ba iyaka.