Jeremiah 2:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su yi tambaya, โ€˜Ina Ubangiji, wanda ya fitar da su daga Masar ya bishe su cikin jeji cikin hamada da kwazazzabai ฦ™asa mai fฤƒri da kuma duhu, ฦ™asar da ba kowa mai ratsa ta ba kowa kuma mai zama a cikinta?โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุณู ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ุฌููˆู†ูŽุจูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุงู•ูู†ูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŸ ุงู•ูู†ูŽุง ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูุฏูŽู…ููˆ ุงู”ูŽุฏูŽุงุฌูุŒ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ู‡ูŽู…ูŽุงุฏูŽ ุฏูŽ ุฑูŽุงู…ููƒูŽุŒ ุนูŽุจููˆุณูŽุดู‘ููŠูŽุฑู’ ฺงูŽุณูŽุงุŒ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุฏูู‡ูุŒ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ุจูŽุงุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽฺŸูŽุงูˆูŽ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูุŸโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su kula da ni ba, Ko da yake na cece su daga ฦ™asar Masar. Na bi da su a cikin hamada, A ฦ™asa mai tuddai da kwazazzabai, Busasshiya mai yawan hatsari, Ba a bi ta cikinta, Ba wanda yake zama cikinta kuma.