Jeremiah 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka ina sāke tuhumarku,” in ji Ubangiji. “Zan kuma tuhumi ’ya’ya ’ya’yanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُواْمِنْ حَكَ، نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْيِ تَكَٰوُاْ ڧَارَ عَكَنْكُ، إِنَ كُمَ كَٰوُاْ ڧَارَ عَكَنْ یَیَنْ یَیَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka, ni Ubangiji zan gabatar da ku gaban shari'a, Ku da 'ya'yanku, da 'ya'yan 'ya'yanku, wato jikokinku.