Jeremiah 20:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji yana tare da ni kamar babban jarumi; saboda haka masu tsananta mini za su yi tuntuษe ba kuwa za su yi nasara ba. Za su fฤษi su kuma sha mummunar kunya; ba za a taษa manta da rashin bangirmansu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูููุ ููู
ูุฑู ฺ ูููููู ููุงฺงูุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ู
ูุงุณู ฺูููููุชู ู
ููู ุฐูุงุณููู ุชูููุชููปูููฐุ ุจูุฐูุงุณู ุดูุง ููููููุจูุ ุฐูุงุณู ุดูุง ููููููุง ุณููุงูุณูููุ ุบูู
ูุง ุจูุฐูุงุณููู ููุตูุฑูุจูุ ฺงูุณฺูงูููุซู ุฐูุงุณู ุดูุง ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุงููุจูููุฏู ุจูุฐูุงุนู ู
ูููุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji kana tare da ni Kamar jarumi mai bantsoro, Don haka masu tsananta mini za su yi tuntuษe, Ba za su rinjaye ni ba. Za su sha kunya ฦwarai, Gama ba za su yi nasara ba. Ba za a manta da su ba.