Jeremiah 20:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba wa abokan gฤbansu dukan dukiyar wannan birni dukan amfaninsa, dukan abubuwa masu daraja na sarakunan Yahuda. Za su kwashe su ganima su kai su Babilon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุจูุงุฏู ุฏููููู ุงููุฑูุฒฺูงููู ุจูุฑูููููููู ุฏู ุฏููููู ููุงูููู ุซูููููููุณู ุฏู ุฏููููู ููุงููููุณู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌู ุฏู ุฏููููู ุฏููููููุฑู ุณูุฑูุงูููููู ูููููุฏู ุงูู ุญูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุจูุงุจูููู ุฐูุงุณู ฺจููุซูููฐ ููุงููููุณูุ ุณูููุงู
ูุณูุ ุณูููููุณู ุจูููุชูุง ุนู ุจูุงุจููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka kuma zan ba da dukan dukiyar wannan birni, da dukan ribarsa, da dukan abubuwa masu tamani, da dukan dukiyar sarakunan Yahuza, ga abokan gฤbansu, waษanda za su washe su, su kama su, su kai Babila.