Jeremiah 20:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kuma Fashhur, da dukan waษanda suke a gidanka za ku tafi zaman bauta a Babilon. A can za ku mutu a kuma binne ku, da kai da dukan abokanka waษanda ka yi musu annabce-annabcen ฦarya.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููู ฺขูุดูุฑู ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏูููููุ ุฐูุงุนู ูููููู ุจูููุชูุงุ ุนูุ ุฐูุงุนู ูููููู ุจูุงุจููููุ ุนูุซููู ุฐูุงูู ู
ูุชูุ ุนูุซููู ููู
ู ุฐูุงุนู ุจููููููฐูู ุฏููููู ุฏู ุฏููููู ุงููุจููุงูููููููุ ููุทูููุฏู ููููููฐูู ู
ูุณู ุงูููููุจูุซููู ฺงูุถูููุงุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai kuma, Fashur, da dukan waษanda suke a gidanka, za ku tafi bauta a Babila, za ku shiga Babila, a can za ku mutu, a can za a binne ku, kai da abokanka waษanda ka yi wa annabcin ฦarya.โ โ