Jeremiah 20:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in na ce, โBa zan ambace shi ba ba zan ฦara yin magana da sunansa ba,โ sai in ji maganarsa a cikina kamar wuta, wutar da aka kulle a ฦasusuwana. Na gaji da danne ta a cikina; tabbatacce ba zan iya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููุซูููฐุ ยซุจูุฐููู ุนูู
ูุจูุซู ุณูููููู ููููููููฐูู ุจูุ ูููุงู ุงูููู ุณูุงููููฐูู ู
ูุบููู ุฏู ุณููููููุณูุจูุยป ุณููู ู
ูุบูููุฑูุณู ุชูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุชูุฑู ุฏูุชูููููฐ ุซู ุงูู ุฐููุซูููุงุชูุ ููู
ูุฑู ููุชูุฑู ุฏูุชูููููฐ ุซููููู ฺงูุณูุณูููููุ ููุบูุงุฌู ุฏู ุฑฺูงูููฐุชูุ ุจูุฐููู ููู
ู ุนููู ุฌูู
ูุฑูููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan na ce, โBa zan ambaci Ubangiji ba, Ban zan ฦara yin magana da sunansa ba,โ Sai in ji damuwa a zuciyata, An kulle ta a ฦasusuwana, Na gaji da danne ta a cikina, Ba zan iya jurewa ba.