Jeremiah 21:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya gidan Dawuda ga abin da Ubangiji yana cewa, โโโKu yi gaskiya kowace safiya; ku kuษuta daga hannun mai danniya wannan da aka yi wa fashi in ba haka ba hasalata za tฤ sauka ta kuma ci kamar wuta saboda muguntar da kuka aikata za tฤ ci babu wanda zai kashe ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ุบูุฏููู ุฏูุงููุฏู! ยซ โนููุนูููููุชู ุบูุณููููู ูููุงูููุซูููฐ ุณูุงฺขูููุ ูููููปูุชูุฑู ุฏู ููููุฏู ุนููููู ู
ูุณู ฺจููุซูููฐุ ุฏูุบู ููู
ู ุญูููููู ู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุฏููููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ฺขูุดููู ูููปูุฑูููููฐ ููู
ูุฑู ููุชูุงุ ูููู ุชูุซู ุจูุงุจู ู
ููู ููุดูููฐููุ ุณูุจููุงูุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya gidan Dawuda, ni Ubangiji na ce, Ku aikata adalci kowace safiya. Ku ceci wanda aka yi masa ฦwace daga hannun mai matsa masa, Don kada hasalata ta tashi kamar wuta, Ta yi ฦuna, har ba mai iya kashe ta, Saboda mugayen ayyukanku.